1/5
Legit.ng: Labaran Najeriya screenshot 0
Legit.ng: Labaran Najeriya screenshot 1
Legit.ng: Labaran Najeriya screenshot 2
Legit.ng: Labaran Najeriya screenshot 3
Legit.ng: Labaran Najeriya screenshot 4
Legit.ng: Labaran Najeriya Icon

Legit.ng

Labaran Najeriya

Genesis Media
Trustable Ranking IconНадеждно
1K+Изтегляния
276.5kBРазмер
Android Version Icon4.4 - 4.4.4+
Андроид версия
2.0.0(16-07-2022)Това е най-новата версия
-
(0 Прегледи)
Age ratingPEGI-3
Изтегли
ДетайлиПрегледиВерсииИнформация
1/5

Описание на Legit.ng: Labaran Najeriya

Legit.ng (ex-NAIJ.com) – Новини от Нигерия HAUSA manhaja ce mai saukin amfani, mara nauyi da aka tsara don kawo muku labarai masu muhimmanci daga Najeriya da sassan duniya. Tare da kanun labarai da labarai na cikin gida kai da dumi-duminsu, Legit ne wurin da ya dace don samun labaran da kuke so.


От manhajar Legit.ng News App, за да направите това, за да направите това:


⭐️Labaran cikin gida da dumi-duminsu: Tabbatar labarai masu dumi-dumi na Najeriya ba su wuce ku ba yau. Legit ne wurin da za ku samu sabbin bayanai kan siyasa, batutuwa da ake tattaunawa kullum, labaran wasanni, tattalin arziki da kasuwanci, zafafan labaran jarumai, da saura. Zabi rukunin irin labaran da ka ke so a manhajar Legit.ng.


⭐️Kanun labarai a kullum: Kuna son sanin abin da ke faruwa a sassan duniya? Samu kanun labarai na kullum a Legit, manhajar labarai na duniya tare da labarai da dumi-duminsu tare da cikakkun labarai kan muhimman abubuwa a duniya.


⭐️Labaran Kasuwanci da Tattalin Arziki: Samu bayanai masu amfani kan tattalin arziki da kasuwanci nan take duk lokacin da kuke bukata a ko ina. Samu labarai kan kasuwanci, kudi, tattalin arziki, masana’antu, kasuwan hannun jari, kasuwan sufurin jiragen ruwa, da kudi a manhajar Legit.ng.


⭐️Siyasa: Ku cigaba da samun sabbin labarai kan tsare-tsare da siyasa, ciki har da fashin baki a kan wayarku. Samu fashin baki kan harkokin zabe, Majalisar Tarayya, Fadar Shugaban Kasa, Manyan jam’iyyun siyasa, zabukan jin ra’ayi na siyasa, zabe da kungiyoyin jihohi.


⭐️Labaran nishadi da rayuwa: Karanta sabbin labarai kan hirar jarumai, labarai masu zurfi kan jarumai, da dukkan labaran masana’antar fim da masu nishadantarwa a manhajar labarai на Legit.ng. Kada ku tsaya ga kanun labarai ku samu cikakken bayani kan mutanen da kuke kauna ta hanyar samun bayanai masu zafi kan sabbin fina-finai, wakoki, Nollywood, tsegumi, salo, jarumai da sauransu.


⭐️Labarai da suka shafi al’umma: Samu ainihin labarai, ciki har da labarai da zafi-zafinsu da cikakken bayani kan mutane. Muryar kawo sauyi, mutane masu ban al’ajabi, labaran soyayya na ainihi, sauye-sauyen rayuwa, mutane da suka kawo canji a duniya da wasu da dama.


Abubuwa da amfanin da ke tattare da manhajar labarai na Legit:

◉Labarai kai tsaye daga sassan duniya, don sanin abubuwan da ke wakana.

◉Rukuni masu sauki don zaben irin labarin da kuka fi so.

◉Shafi mai saukin amfani domin karanta labarai cikin nishadi.

◉Hotuna da bidiyo domin inganta karanta labarai.

◉Aika labarai ga abokanku a soshiyal midiya kai tsaye daga manhajar.

◉Kallon bidiyo, hotuna da karanta labarai sumul ba tare da jinkiri ba.


Sauke manhajar yanzu don samun dukkan sabbin labarai da ke tashe ta manhajar Legit. Siyasan Najeriya da nishadi, labaran Nollywood, wasanni, labaran cikin gida daga cibiyar kasuwancin Najeriya, Legas, dukkan jihohi, da birnin tarayya Abuja.


Tuntube Mu


Muna maraba da sharhi da shawarwarinku don inganta manhajar Legit.ng.


◉Tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

◉Shafin Intanet na Legit Hausa: https://hausa.legit.ng/

◉Legit Hausa Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa

◉Legit Hausa Instagram: https://instagram.com/hausalegitng

◉Legit Hausa YouTube: https://www.youtube.com/@LegitTVHausa

◉Legit Hausa Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

◉Legit Hausa TikTok: https://www.tiktok.com/@legitnghausa


Legit.ng - Jagabaaa!


🇳🇬CIKE DA ALFAHARI AKA YI DON NAJERIYA🇳🇬

Legit.ng: Labaran Najeriya - Version 2.0.0

(16-07-2022)
Други версии
Какво ново⭐ A ranar 17 ga watan Oktoba 2018, manhajar labaran Najeriya NAIJ.com zai sauya suna zuwa Legit.ng :tada:⭐ Za ku iya saukar da shi cikin 9MB kacal kuma ku samu labarai da duminsu, na kasuwanci da tattalin arziki, wasannin kwallo, labaran duniya, ra'ayi riga, siyasa, da sauransu.⭐ Mun kara gudun bude labarai a manhajar ba tare da bata lokaci ba.

There are no reviews or ratings yet! To leave the first one please

-
0 Reviews
5
4
3
2
1

Legit.ng: Labaran Najeriya - APK информация

APK версия: 2.0.0Пакет: com.naij.hausa
Съвместимост с Android: 4.4 - 4.4.4+ (KitKat)
Разработчик:Genesis MediaПолитика за поверителност:https://www.naija.ng/privacy.htmlРазрешения:0
Име: Legit.ng: Labaran NajeriyaРазмер: 276.5 kBИзтегляния: 4Версия : 2.0.0Дата на пускане: 2024-05-18 04:38:33Мин. екран: SMALLПоддържано CPU:
ID на пакет: com.naij.hausaSHA1 подпис: C6:48:1E:7A:A1:EB:69:77:D0:C8:0E:BB:71:AF:CA:CF:D2:F7:4E:9EРазработчик (CN): TUT.BYОрганизация (O): TUT.BYМестен (L): MinskДържава (C): BYОбласт/град (ST): MinskID на пакет: com.naij.hausaSHA1 подпис: C6:48:1E:7A:A1:EB:69:77:D0:C8:0E:BB:71:AF:CA:CF:D2:F7:4E:9EРазработчик (CN): TUT.BYОрганизация (O): TUT.BYМестен (L): MinskДържава (C): BYОбласт/град (ST): Minsk

Latest Version of Legit.ng: Labaran Najeriya

2.0.0Trust Icon Versions
16/7/2022
4 изтегляния276.5 kB Размер
Изтегли

Други версии

1.0.20Trust Icon Versions
16/6/2021
4 изтегляния14.5 MB Размер
Изтегли
1.0.17Trust Icon Versions
27/2/2021
4 изтегляния14.5 MB Размер
Изтегли
1.0.16Trust Icon Versions
4/10/2020
4 изтегляния12.5 MB Размер
Изтегли
appcoins-gift
AppCoins GamesWin even more rewards!
още
Matchington Mansion
Matchington Mansion icon
Изтегли
Acrobat Gecko New York
Acrobat Gecko New York icon
Изтегли
Gods and Glory
Gods and Glory icon
Изтегли
Dreams of lmmortals
Dreams of lmmortals icon
Изтегли
Legend of the Phoenix
Legend of the Phoenix icon
Изтегли
Isekai Saga: Awaken
Isekai Saga: Awaken icon
Изтегли
Clash of Kings
Clash of Kings icon
Изтегли
Eternal Evolution
Eternal Evolution icon
Изтегли